Hotunan Sojojin Sama: An aika da dakarun Najeriya na sama zuwa Senegal domin tilastar da shawaran ECOWAS a kan ?asar Gambia

November 30, -0001
353 Views

Bayan an kafa Sojojin tarraya na Afrika ta Yamma (waton Sojojin ECOMOG), Sojojin sama ?ari biyu daga Najeriya tare da kayan ya?insu (kaman jiragen ya?i, jirgi mai saukar ungulu, motocin ya?i masu amfani, ma?aikata masu hankali da masu kula da bincike) sun sauka a birnin Dakar cikin ?asar Senegal domin yin aiki cikin ?asar Gambia.

Sojojin Saman sun shirya ma yaki.play

Sojojin Saman sun shirya ma yaki.

 

An aika da wa?anan kayyayaki domin hana rikici, tashin hankali da kuma fashewan doka a yayin da ake samun rushewar siyasa a ?asar Gambia.

Ga Sojojin Sama suna hawan jirgi domin tashi zuwa Dakarplay

Ga Sojojin Sama suna hawan jirgi domin tashi zuwa Dakar

 

Da yake yi ma dakarun jawabi, Shugaban Sojojin sama na Najeriya, Sadique Baba Abubakar ya shawarace sojojin su tabattar da cewa sun kula da horraren ayukka da kuma gudanar da hali da fasaha. Ya shawarcesu game da amfanin zama jakadu masu ko?ari. Sadique ya fadí cewa ba za a jure wa rashin ?a?a.

 

Kwamanda Tajudeen Yusuf shi ne ya yi jagorancin sojojin Najeriya, kuma jiragen sojoji sun tashi daga filin horawa na birnin Kainji a Jihar Niger. Sauran ?asashen yankin Africa na Yamma kaman Senegal da Ghana, sun aikad da dakarunsu.

Cikin jirgin yaki: Ga na’urorin yakiplay

Cikin jirgin yaki: Ga na’urorin yaki

 

Wannan mataki ya zama dole bayan Shugaban ?asan Gambia Alhaji Yahaya Jammeh, ya fasa sauka daga kujera. Za ku tuna da cewa Adamu Barrow ya ci za?en da aka yi bayan yawancin mutanen ?asa sun ka?a masa ?uri?a a cikin ?arshen shekara na 2016. Amma Yahaya Jammeh ya yi hamayya akan sakamakon za?en.

Loading...

Leave a Comment

Your email address will not be published.