Boko Haram: ?an ta?adda Boko Haram ?ari sun kai harin bam a sansanin masu gudun hijra wanda yake garin Rann

November 30, -0001
406 Views

Kusan ?an ta?adan Boko Haram guda ?ari sun ?addamar da hari a ranar Alhamis, 19 ga watan Janairu. Sun kai harin a sansanin masu gudun hijra a garin Rann cikin Jihar Borno.

An aikata  harin bayan Sojojin Sama na Najeriya sun jefa musu bambamai cikin kuskure. Amma, Sojojin ?ásà na Najeriya wan?anda ke tsaron garin sun mayar da harin.

Mun samu labari daga gidan jaridan Premium Times cewa sojojin sun ?auki sa?oi da yawa a yayin da sun ya?an ?an ta?adda, kafin su ci nasara bayan sun kashe takwas daga cikin makiyan. Daya daga sojojin najeriya ya ji rauni a cikin wannan rikici. Ana tunanin cewa wa?anan su ne ?an ta?adda wanda sojojin sama suka yi niyyan kai ma hari a kwanakin da suka wuce.

Sansanin masu gudun hijra a garin Rann ya zama batun labari tun ranar Talata 19 ga watan Janairu a lokacin da an jefa bamabamai uku wanda ya hallakar da mutane fiye da 100.

Sojin Sama na Najeriya sun yi kuskure da jefan bam wajen ya?i bayan an basu labarin taron ?an ta?adda a kewyen Rann.

Loading...

Leave a Comment

Your email address will not be published.