B'ki mai yayyo: An dakatar da wani mutum a wurin aikinsa bayan ya ci mutuncin matan Obama a shafin Tuwita

November 30, -0001
309 Views

Mun kawo muku labarin wani mutum mai kau?i wanda ya ci mutuncin Michelle Obama (waton matan shugaban ?asar Amirka wanda zai sauka cikin kwanan nan). An dakatar da shi a wurin aikinsa domin ba?in maganan da ya yi mata akan Tuwita.

A cikin rahotanni, wannan mutum ya yi ma matan Obama ba?in magana game da hoton da ta yi da karnuka a ranar bikin haihuwa wanda aka yi. Ya yi mata jifa?i a shafinsa na Tuwita haka:

“Saran ki suna rungume da ?a??ansu maza, amma kina rungume da karnuka”

 

Wannan kalaman da ya yi ya jawo muhawara akan yanan gizo. Mutane da yawa, har dai mata, ba su kar?i wannan magana cikin sau?i. Sun kai masa hari sossai domin nuna banbanci tsakanin ?a??a na maza da mata. Sun ce ya yi wa?anan kalamai domin rage darrajan ?an mata, ganin cewa Michelle bata da ?a (namiji), sai ?an mata biyu kawai. Michelle Obama ta yi gaisuwa akan shafinta haka:

“Ina yi muku godiya domin gaisuwan da kun yi mini. Ina godiya domin damar da kun bani na bautan ?asar Amirka a matsayin Shugaban Mata.

Bayan ya karanta wannan rubutu akan shafin Michelle Obama, ?an Najeriya wanda ya zage ta ya bayar da amsa haka:

“Saran ki ?an mata suna rungume da ?a??ansu na maza, amma kina rungume da karnuka. Sannu.

Yawancin mutanen da ke muhawara da ni suna fama da irin wannan damuwa domin ana ba?in ciki da su saboda rashin haihuwan ?á. Munafikai! Bayaninku bai da muhimmanci. Na tsaya akan Gaskiya.

A nahiyar Afirka, idan macce ba ta haifi ?a ba, girman ta zai fa?i!!! Wannan bayani mai ?aci ne, amma gaskiya ne.”

Bayan wannan rubutu ya zagaya yanan-gizo da sauri, kamfanin da yake aiki sun dakantar da mutumin har tsawon mako uku. Ko da yake ya rubutu wasi?ar na uzuri da hakuri, an ba shi wasikar.

Duk da wannan lamarin da ya same shi, mutumin ya sake yin kuka akan Tuwita game da abubuwan da ya same shi.

Loading...

Leave a Comment

Your email address will not be published.