Jima'i Dole: An kama wata buduruwa mai shekara 17 domin laifin fya'e

November 30, -0001
1382 Views

?an sandan Ingila sun kama wata buduruwa mai shekara 17, Lestina Marie Smith, domin laifin fya?en da ta yi ma wani namiji mai shekara 19. Ta tsoratar da shi a yayin da ta yi masa barazana da wu?a a wuyansa. Buduruwan ta fa?a ma saurayin cewa idan bai yi jima?i da ita, za ta kashe shi.

An dakatar da wani mutum a wurin aikinsa bayan ya ci mutuncin matan Obama a shafin Tuwitaplay

An dakatar da wani mutum a wurin aikinsa bayan ya ci mutuncin matan Obama a shafin Tuwita

 

Kamar yanda muka samu rahoto, wannan buduruwa ta sha ?wayoyi a lokacin da ta aikata wannan laifi. An rufe ta a kurkuku wanda yake unguwar Saginaw a ?asar Ingila bayan an hana a yi mata beli. Idan aka hukuntar da ita, akwai yiwuwa cewa za ta yi duk rayuwanta a gidan yari daidai da bu?atan dokokin ?asar Ingila.

An dakatar da wani mutum a wurin aikinsa bayan ya ci mutuncin matan Obama a shafin Tuwitaplay

An dakatar da wani mutum a wurin aikinsa bayan ya ci mutuncin matan Obama a shafin Tuwita

 

An gurfanar da ita a ranar 17 ga watan Janairu, 2017, kuma an karanta mata laifin Fya?e, da kuma laifin jima?in dole da batsa. Za a gurfanar da ita a ranar 3 ga watan Fabrairu domin yankin hukunci.

Menene za ka yi idan buduruwa ta tilastar da kai domin yin Jima?i da kai? Ka za?i ?aya»

Loading...

Leave a Comment

Your email address will not be published.